Verse 1:
Yesu ya bar mana aiki
Yayin da zai koma sama
Yace muje cikin duniya
Muyi ta shelan bishara
In babu wanda zayaje
Ko ni kadai ne zanje
Zamuje zamuje
Shelan bishara
Chorus:
Mu kai bisharan rai
Ko ina, cikin duniya
Masubi mu farka
Daga baci
Verse 2:
Yawancin musubi a yau
Mun bar shelan bishara
Muna CE kudaden mu yana can shelan bisharan
Matasan mu Na zamani
Sun kyale fitan wa’azi
Suna CE babu kudi Na zuwa shela bishara
Yan’uwa mu farka 2x
Musubi mu tashi muje
Shelan bishara
Chorus:
Mu kai bisharan rai
Ko ina, cikin duniya
Masubi mu farka
Daga baci
Bridge:
Mu shiga cikin duniya
Masubi mu yi wa’azi
Kar mu damu da
Gargada hanya ba
Gargada hanya ba
Chorus:
Mu kai bisharan Rai
Ko ina, cikin duniya
Masubi mu farka
Daga baci
HOW HAS THIS IMPACTED YOUR LIFE?
0