Domina – Dave-Contrite
Oh ya Yesu Ka nuna mani kauna heay…. Ka bar kursiyinka Kazo kamutu a kan giciye domina Thank you, Jesus Ka bar kursiyinka maimardaba Ka dauki giciyena mai kunya Kabar sarautan iko, Mulki da girma Kazo Kazama talaka domin insamu rai Heay heay Hallelujah Na gode Yesu Girma da yabo da martaba nakane har abada […]