Alheri

E-Daniels

Added on : Mar 16, 2019

Alheri – E-Daniels
Mar 16, 2019 I-solo
In Lyrics

Alherin Ubangiji na, babu iyaka
Alherin Ubangiji na, babu iyaka
Kaunan ubangiji na babu iyaka oooh
Kaunan ubangiji na ai babu iyaka

Alherin
Alherin Ubangiji na, babu iyaka
Alherin Ubangiji na, babu iyaka

Chorus
Babu iyaka (babu iyaka)
Babu iyaka (babu iyaka)
Alherin Ubangiji na, babu iyaka

Alherin Ubangiji na abin mamaki ne
Kamin in san Yesu Christi
Shi ya riga ya san ni
Abin da Yesu ya ba ni
babu wanda zai ba ni

Abin da Yesu ya yi mun
babu wanda zai yi mun
Shi ne mai biyan bukatu
Shi ne mai ba da salama
Cikin dukan duniya babu wanda zai yi abun ya yi

oh oh
Shi ne mai biyan bukatu mun
Shi ne mai ba da salama
Cikin dukan duniya babu wanda zai yi abun ya yi

Alherin Ubangiji na, babu iyaka
Alherin Ubangiji na, babu iyaka
ai Babu iyaka (babu iyaka)
ai Babu iyaka (babu iyaka)

ai Babu iyaka (babu iyaka)
ai Babu iyaka (babu iyaka)

Alherin Ubangiji na, babu iyaka
Kaunan ubangiji na babu iyaka
Salaman ubangiji na ai babu iyaka

HOW HAS THIS IMPACTED YOUR LIFE?

Thank you for sharing. Show us some love by joining our community.

Send this to a friend